MUSIC | Daba Yesu ba By Bawa Benedict Joseph Ft. Kespan

0
Daba Yesu ba By Bawa Benedict Joseph Ft. Kespan

Minstrel Bawa Benedict Joseph has team up alongside Kespan Yaron Zaki in another collaboration song titled ”Daba Yesu ba”, produced by Mastapeace.

Speaking about the brand new phenomenal Hausa worship song ”Daba Yesu ba”, simply means (If Not For Jesus).

Enjoy!

Fast Download below
DOWNLOAD MP3 HERE
LYRICS | Daba Yesu ba By Bawa Benedict Joseph Ft. Kespan

Intro,
DA BA YESU BA DA NA LALLACE 2×

VERSE 1.( officialbawa)
I reimenince upon the love he showed to me on the cross all the pains he went through just for me he gave me life and now I am living by His grace inba don kai ba da na hallaka inba don kai ba da na mutu kaine komai na ni zan bi ka Kaine komai na ni zan bi ka har’abada

Chorus
DA BA YESU BA DA NA LALLACE 4×

Verse 2 ( KESPAN)
Kaunar sa daya take babu wata kuma babu wata kusa da ita tamkar itace original shine kaunar ita kanta ai ya nuna mani ita duk da kasawa na ba fasawa unconditional a lokacin da na bata shi ya min gyara kamar sabuwar amarya shi ya min gara ai Yesu is my lover the lover of my soul i’ma tell the world .

Chorus.

DA BA YESU BA DA NA LALLACE 6×

Say something about this...