In beautiful collaboration Nigerian singer Naomi Garba Hamidu has teamed up alongside her beloved daughters Mary Garba Hamidu & Mangho Samti in a cover of Mercy Chinwo-Excess Love titled “Ba Iyaka“, produced by Dadiyo Charlse.
Speaking about the song, Ba Iyaka is a hausa cover of excess love by Mercy Chinwo, written and sung by Naomi Garba Hamidu, Mary Garba Hamidu & Mangho Samti.
Fast Download Below
DOWNLOAD MP3 HERE
LYRICS | Ba Iyaka By Naomi x Mary x Manho
Kaunar Yesu
Mai hakuri ne
Ya cika zuciyata
Da salama da murna
Mai Alheri
Ya canza rayuwata
Mai Alheri
Ya canza rayuwata
Yesu kana so na
Ya Yesu kaunar ka ba iyaka(2×)
Kaunar Yesu
Mai hakuri ne
Ya cika zuciyata
Da salama da murna
Mai Alheri
Ya canza rayuwata
Dukan alkawarinsa
I yana cika su
Shi ba mutum ba
Ba ya karya
Yesu kana so na
Ya Yesu kaunar ka ba iyaka(3×)
Ba iyaka
Ya Yesu
Kaunar ka ba iyaka(2×)
Wace irin kauna ce wannan
Ya Yesu daka nuna mani jinkai
Oh oh oh
Mai Alheri
Ya canza rayuwata
Dukan alkawarinsa
I yana cika su
Shi ba mutum ba ba ya karya
Yesu kana so na
Ya Yesu kaunar ka ba iyaka(2×)
Godiya na kawo domin kaunar ka
Ya Yesu
Kaunar ka ba iyaka(4×)