Nigerian singer Ezikiel Anthony releases the phenomenal Hausa song titled “Sauko Da Ruhu Yau”
Sauko Da Ruhun Ka Yau By Ezikiel Anthony is a phenomenal Hausa song meaning Pour Out Your Spirit.
Stream, Download & Share
DOWNLOAD MP3 HERE
LYRICS | Sauko Da Ruhun Ka Yau By Ezikiel Anthony
Ya Yesu gani na zo, da duk kowa ce kasawata,
Domin neman gafara ta wurin alherin ka
Bayyana ikon ka yau, don ka kone duk muguntata,
sai ka cika ni da duka rayuwan ka
CHORUS
Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina,
Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka
Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya,
Cikin sunan Allah Uba ma daukaki
Karfi na iyawata, har ma duka da adlci na,
Duk sun kasa cika to bukatar shari’ar ka,
Cikin alherin ka ne, akwai cikakiyar gafara,
Cikin ta kuwa ake iya bin nufin ka.
Girma da da rajar ka, duk ka barsu cikin sama can
Har ka sauko duniyan nan duk domin ce ton mu
Wahalar kan giciye da mutwar da kayi domi na
Wannan kauna lallai babu misalin ta
Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina,
Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka
Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya,
Cikin sunan Allah Uba ma daukaki
Cikin mulkin sama can, yabon nasaran ka ake yi
Wannan nasara itace nasara ta a yau
Yabon k azan rika yi, cikin tunanin furci da
Aikata nufin ka daga yau har aba da
Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina,
Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka
Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya,
Cikin sunan Allah Uba ma daukaki
I am always overwhelmed and filled with joy when i listen to this song. It really uplifts my spirit. Gods name be praised.
Soul lifting, God bless you Minister Ezekiel