LYRICSNaija Gospel Songs

DOWNLOAD Mp3 | Mulkin Sama By VeePee

VeePee Music Ministry International presents Mulkin Sama off the Sujada Album by VeePee

The song Mulkin Sama by VeePee is accompanied by the Lyrical and is available for download now.

Fast Download below
DOWNLOAD Mp3 HERE

LYRICS; Mulkin Sama By VeePee

chorus:

yara kanana Nan kugaya min wa kuke bege—– yesu
yara kanana Nan kugaya min wa kuke bege—– yesu
mu yara kanana mun zo gabanka ya Allah
mu yara kanana munzo gabanka ya Allah
Allah Ubangiji Mai ceton mu yesun mu

1. yesu Mai ceto—- nawa 2*
angiciyeshi—– sosai
yesu yamutu
yesu ya tashi
bayan kwana uku
yesu Ubangijin mu ya dauke laifinmu

2. yesu ya shaida—- sosai
ga dukan duniya—- suji
shiyana cewa
dama mulkin sama na yara kanana ne

3. yesu ya shaida—-sosai
gadukan duniya—- suji
shiyana cewa
before you enter the kingdom of God
saika kaskantadda kanka kamar na yara
kanana toh kaji
malam kaji
malama kinji
Yan uwa na nace kunji
ai munji

Sai ka kaskantadda kanka kamar na yara kanana to kaji
Toh dama mulkin sama na yara kanana ne

 

Hasbro

Kingdom Blogger, Social Media Enthusiast, Music Lover, Digital Marketer & Online Publisher Loved by God. #Jesuspikin

Say something about this...

//cufultahaur.com/4/6230740