MUSICNaija Gospel Songs

DOWNLOAD | Dogara | Johndee [Mp3+Lyrics]

After the released of Jani Kusa and Hosanna Minstrel Johndee Autan Yesu is here again with another brand new song titled “Dogara”. The groove and rhythm of this song was inspired to bless your soul, Dogara is in Hausa which means (Trust).

CLICK DOWNLOAD MP3!
Stream, Download & Share!
DOWNLOAD MP3 HERE
Dogara | Johndee [Lyrics]

Chorus
Dogara dogara ga sunan Yesu
Dogara dogara ga sunan Yesu
Bazan kira sunan ka
In sha kunya ba
Bazan kira sunan ka
In kwana da yunwa ba

Dogara dogara ga sunan Yesu
Dogara dogara ga sunan Yesu
Ni na dogara ga sunan Yesu
Kira sunan ka
Kira sunan ka
In sha kunya ba
Sha kunya ba

Baza na kira sunan ka
Kira sunan ka
In yi kuka ba
Yi kuka ba

Verse
A lokaci da miyagun sun apko mani
Ubangiji a wurin ka zan boya
Oh ya Yesu dutsen ceto na
Ubangiji na
Kai ne mafaka ta
Kai ne bege na
Kai ne karfi na
Kaine ilimi na
Kaine jini na

Vamp
You’re the air i breath
The strength i need
In you I live
And have my being

Bridge
Masu dogara ga Uba
Sune za su hawa wannan dutse
Dutsen siyona na Allah
Masu dogara ga Uba

Chorus
Dogara dogara ga sunan Yesu
Dogara dogara ga sunan Yesu
Dogara dogara ga sunan Yesu
Dogara dogara ga sunan Yesu

Baza na kira sunan ka
Kira sunan ka
In sha kunya ba
Sha kunya ba

Baza na kira sunan ka
Kira sunan ka
In yi kuka ba
Yi kuka ba

Baza na kira sunan ka
Kira sunan ka
In kwana da yunwa ba
Sha kunya ba

Baza na kira sunan ka
Kira sunan ka
In lalace ba ya Yesu
Yi kuka ba

Eh Eh Madogara Na…!!!

Hasbro

Kingdom Blogger, Social Media Enthusiast, Music Lover, Digital Marketer & Online Publisher Loved by God. #Jesuspikin

Say something about this...