MUSICNaija Gospel Songs

DOWNLOAD | Hosanna | Johndee X Kespan [Mp3+Lyrics]

Music minister Johndee is back again with another awesome brand new worship song titled “Hosanna featuring Kespan Yaron Zaki along with the lyrics of the song Hosanna.

DOWNLOAD MP3 HERE!
DOWNLOAD MP3 HERE
LYRICS | Hosanna | Johndee x Kespan

Hosanna in the highest
Kai kadai mai girma
Hosanna in the highest
Kai kadai mai girma

Hosanna in the highest
Kai ne mai girma
Hosanna in the highest
Kai ne mai girma

Hosanna in the highest
Kai kadai mai girma
Hosanna in the highest
Kai kadai mai girma

Oh oh hosanna in the highest
Kai kadai mai girma
Oh oh hosanna in the highest
Kai ne mai girma

Verse1 Johndee
A rayuwata Kai ne mai girma
A rayuwata Kai kadai mai mulki
A Nijeriya kai ne mai girma’a
A rayuwata Kai kadai mai mulki ah

Ni na mika komai na
Ni na mika karfi na’a
You alone deserve all the glory ah
At the mention of your name
Every knee must bow
Don Kai ne mai girma eh

Chorus
Oh oh Hosanna
Oh oh oh Kai kadai mai girma
Oh oh Hosanna
Oh oh oh Kai kadai mai girma
Oh oh Hosanna
Yeshua Kai kadai mai girma
Oh oh Hosanna
Yeshua Kai kadai mai girma’a

Vamp
Babu wanda zai ja da Kai
Mai girma
Babu wanda zai ja da Kai
Yahweh
Babu wanda zai ja da Kai
Yeshua
Babu wanda zai ja da Kai
Yahweh

Verse2 Kespan
Wane ne ya isa
In yabe shi ban da Kai
Toh wane ne ma halicci
Ban da Kai

Zan daukaka Ka
Zan martaba Ka
Zan daga hannu na
In ce Kai ne mai albarka

Ko wace rana
Ko ba dama
Zan mika zuciya na
Don girmama ka

Chorus
Oh oh Hosanna in the highest
Kai kadai mai girma
Oh oh Hosanna in the highest
Kai kadai mai girma

Oh oh hosanna in the highest
Kai kadai mai girma
Oh oh hosanna in the highest
Kai ne mai girma

Oh oh Hosanna
Oh oh Hosanna
Oh oh Hosanna
Oh oh Hosanna

HALLELUJAH!!!

Hasbro

Kingdom Blogger, Social Media Enthusiast, Music Lover, Digital Marketer & Online Publisher Loved by God. #Jesuspikin

2 Comments

Say something about this...